Thursday, July 27, 2017

Musha dariya

Tags

Wani yaro ne Budurwarsa ta gaiya ce shi Birth da y din ta sai yake tambayar Baban sa "me yakamata ya bata ?  Sai Baban yace "yaya Budurwar ta ke ? sai yaron ya fara fada masa  kamar haka :-
(1) Tana da kyau
(2) Tana da gashi
(3) Tana da Ido
(4) Ga ta siririya
(5) Ga jiki mai kyau
(6) Ga ta da Hips,
Kai Dad baka gan ta ba son kowa kin wanda ya rasa. Daga nan Baban yace kasan abin da za ka bata sai yaron yace a a. Sai Baban yace ka bata number ta😃😃😃

MUSHA DARIYA
🍁🌹🌜🌛⛄🍹
wani saurayine yaje zance wajen budurwarsa , suna tsakiyar hira sai aka fara ruwa kamar da bakin kwarya☔☔⛅ har zuwa dare 🌙ruwa bai daukeba. sai baban yarinyar nan yace da ita "naga alama ruwannan ba mai daukewa bane yanzu,don haka ki gara masa dakin bakin nan sai ya kwana anan idan  Allah ya kaimu gobe☀☀ sai ya koma. budurwar ta mike ta shiga gida don cika umarnin mahaifinta. bayan ta gama gyara dakin sai ta dawo don yiwa saurayin nata iso  amma abin mamaki sai ta tarar bayanan don haka ta koma ta sanar da babanta halin da ake ciki. uban ya rinka mamakin inda ya shiga ana cikin haka sai gashi ya shigo da gudu jikinsa ya jike jagab, da ganinshi sai uban ya tmbaye shi ina yaje haka cikin ruwannan? sai saurayin nan ya amsa da cewa"ai gida na koma na dwakko bargo saboda ko za'ayi sanyi cikin dare 😂😂😂wai idan kaine uban yarinyar ya zakayi?

USTAZU DABUDURWANSA...


Wani ustazu ne kullum yaje gurin budurwansa
baida wani magana sai wa'azi ma'ana taji tsoron
allah ta bi duniya a hankali sai wannan budurwan
tace ita ko sai ta gwada shi ta gani in mai tsoron
allah ne... dare nayi yazo gurin ta... suna cikin
magana sai ta kama mai hannu..... ustazu yace
"subhanallahi" ta rungume shi yace "alhamdulillahi"
tai mai kiss yace masha'allah data sake shi yace astagfirullah.
Hahahhaha......!!! Lol.....😃

Wata ranane wani yaji ancemai barayi zasuzo gidanshi sata sai yarude yarasa yanda zaiyi. Sai yasai linkafani ya dinka yasa ajikinsa sai ya hau can saman gidanshi. Barayin suna shigowa sai yace "kullu nafsin za'ikatul maut, dukkan mai rai mamacine". Sai suka daga kansu sama sukagan shi. Sai yace " Azara'ilu taremun can kadasu gudu. Garin gudu rigar daya tamakale a kofa yakasa gudu yadinga ihu yana Mala'ika Jibrilu bandani, basata nazoyiba 😄😄😂😄😄

.............
Wani kwandasta ne dashi da direban sa suna cikin tafiya sai suka fara fada, sai direban nasa yace:"Kai jahili ne" sai kwandastan nasa yace "Karya ne" sai direban nasa yace: "Idan kai ba jahili bane, to 2+2" sai kwandastan yace: "22".Sai direban yace:"Wallahi gayama akayi." Hahahaha😀😀😀😀


 WANNE YAFI WAUTA A  CIKINSU?
👨Tanko: Ina so ka biyani kudina da na ranta maka.
👳Mudi: Ai kuwa da na biyaka kudin nan gwara na mutu.
#sai ya dauko wuka ya kashe kansa#
👨Tanko: Ai kuwa baka isa kasha da kudin nan ba, nima bari na bika duk inda ka tafi na karbi kudina
#shima sai ya dauki wukar ya kashe kansa#
👴Datti: yana can gefe yana kallon abinda ya faru sai yayi dariya yace "gaskiya mutanen nan suna da ban dariya, ai kuwa sai na bisu naga karshen sakarcin nan nasu.
#shima sai ya dauki wukar ya suburbuda a cikinsa ya mutu#
😂😄😃 wa yafi wauta
.......
ANGO 👨🏼MIJIN AMARYA👩🏼Wata budurwa ce👩🏼 tayi aure ranar da aka kai ta bayan an watse ango👨🏼 yashigo bayan komai ya kammala kamar yadda addini ya tanadar sai suka kwanta can cikin dare sai ango yapara wayyo amarya na baki TV  da DVD 📺💽wlh aaah sai bayan gari ya waye ango ya pita sai amarya tasa aka dauki TV da DVD📺💽 aka kaiwa mamarta a gidansu tace mata gashi sai mamar tace lpy daga aure kin kwaso kayan kallon mijinki kin kawo gidanku sai yar tace mama jiya ne muna kwance cikin dare sai yake cewa wayyo amarya wlh na baki TV da DVD na shine na kawo miki su sai mamar tayi dariya tace to dan ubanki in dae irin wannan kyautar ce to babanki sau biyar yana bani gidannan🏡 dan haka ki komar mashi da abinshi gida ba a hayyacinshi ya baki su va😜😝😛😜😝😛👅👅👅👅😳😳😃😄😀Tambaya ta anan itace meye sular wannan kyautar frnds.......????
Barkanku da tashi☕🍞🍲🍝
.........
 Matar nan ta MTN mai cewa "your account is too low pls recherge your account and try again later..." ta mutu yau ,all calls are free ko da babu  kudi,hanzarta buga waya kafin a sanya wata💃nima tun safe nake more garabasa😃😄😀b s a

 LABARIN MAI DADI...
Wataran ne wani mutum
yaje wurin wa'azi sai yaji
malam na cewa:
duk wanda
ya kwanta da matansa ta
sunna toh tamkar ya kashe
arna 70 ne..
da aka tashi daga wa'azi sai ya tafi gida tin
daga kofan gida ya fara kiran
matansa, kande! kande!!
xo
ashe wanga abun lada
garesa.. sai matansa tace
maigida a'ina kaji haka? sai yace malam ne
yace kamar
mun kashe arna 70...
Da dare
yayi mutumin ya tashi
ya kashe arna 70.... ya kwanta..
can anjuma sai matarsa ta
tasheshl tace maigida tashi, sai yace me?
sai
matan tace
tashi ka kashe arna. ya tashi
ya kashe arna 70
ya kwanta...
can anjuma ma tasake tashinsa
tace mai gida tashi, sai yace
arna koh? tace eh! yatashi ya kashe arna ya
kwanta.. can
anjuma tasake cewa mai
gida tashi ka kashe arna,
yatashi da ker da ker ya
kashe arna 70 ya kwanta..
..can misalin karfe 4 na a subahi tasake
cewa
mai gida tashi
ka kashe arna" sai yace
kande! tace na'am mai gida.
daga annabi sai wa? tace
abubakar" sai yace shima ya
mutu yabar arna.. dan Allah kibarni haka..

Wani danfulani ne ya shiga mota LUxurious daga Aba zuwa Yola,,,,,suna cikin tafiya
 motar ta kwace,,,mutanen ciki sai kiran JESUS sukeyi, danfulani ma yanata kiran JESUS! Da motar ta dawo daidai sai wata mata Igbo tace "meyasa baka kira Allanka bab kake kiran JESUS?". Sai danfulani yace "shegiya shashasha aini na zata JESUS sunan direban motar ne" hahahaha —😂😂😂😂😂


EmoticonEmoticon

Facebook